Isaac Adaka Boro | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Oloibiri (en) , 10 Satumba 1938 |
ƙasa | Najeriya |
Mutuwa | 9 Mayu 1968 |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Najeriya, Nsukka |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Manjo Isaac Adaka Boro, (10 Satumba 1938 zuwa 9 Mayu 1968) wanda akafi sani da Boro dan yaren Ijo ne kuma sojan Najeriya. Boro na cikin wanda suka samar da Minority activism a Najeriya[1]